iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A yayin da ya ziyarci jami'ar Perugia ta kasar Italiya, mai baiwa Iran shawara kan al'adu a Italiya, a wata ganawa da shugaban jami'ar Farfesa Maurizio Oliviero, ya jaddada bukatar karfafa fadada hadin gwiwar al'adu tsakanin kasashen biyu.
Lambar Labari: 3486976    Ranar Watsawa : 2022/02/23